ha_tn/pro/09/05.md

410 B

Ka bar ayyukan dolonci ka rayu

Anan ana maganar ayyukan butulci kamar suna wani wuri da mutum zai iya barinsa. AT: "Dakatar da halayenku na butulci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ka bi tafarkin fahimta

Anan ana maganar aiwatar da fahimtar hikima kamar wata hanya ce da mutum zai iya bi. AT: "yadda rayuwar mai hankali take rayuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)