ha_tn/pro/09/03.md

567 B

Muhimmin Bayani:

Wadannan ayoyin sun fara bada sakon Hikima, wanda aka siffanta shi da mace.

Ta aiki barorinta

Waɗannan baronin sun fita sun gayyaci mutane don su zo idi ɗin da Hikima ta shirya.

wurare masu tsayi na birni

Gayyatar ana ihu daga manyan wurare domin jama'a su ji sosai.

Wane ne dolo? Bari ya ratso nan

Wadannan kalmomin guda biyu suna bayanin rukuni guda na mutane, waɗanda suke buƙatar ƙarin hikima a rayuwarsu. A nan ana ba da tambaya ga duk irin waɗannan mutane. AT: "Duk wanda bai da hankali, bari ... kowa ya rasa mai hankali"