ha_tn/pro/09/01.md

669 B

Muhimmin Bayani:

Waɗannan ayoyin sun fara wani misali wanda a ciki ake tunanin hikima mace ce da ke ba da kyakkyawar shawara ga mutane. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Hikima ta gina gidanta

Marubucin yayi magana game da hikima kamar mace ce ta gina gidanta. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Ta yanka dabbobinta

Wannan yana nufin dabbobi waɗanda za a ci naman su a abincin abincin dare da Hikimar za ta bayar. AT: "Ta kashe dabbobin don nama a abincin dare" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

ta shimfiɗa teburinta

"ta shirya teburin ta"