ha_tn/pro/08/32.md

679 B

Yanzu

Wannan shine sanya hankalin yara zuwa ƙarshen wannan darasin.

waɗanda suka kiyaye tafarkuna

Anan "hanyoyi na" suna wakiltar halayen hikima. AT: "waɗanda suke yin abin da na koyar" ko "mutanen da suke bin misalina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zai yi ta tsaro a ƙofofina kowacce rana, yana ta jira a dogaran ƙofofina

Waɗannan jimlolin guda biyu ma'anarsu ɗaya ce. An bayyana hikima da samun gida; yuwuwar ma'anonin "kallo" su ne 1) mai hankali yana jira a kofar gidan hikima da safe domin yayi mata hidima, ko kuma 2) mai hankali yana jiran gidan hikima domin ta zo ta koya masa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)