ha_tn/pro/08/30.md

362 B

Ina gefensa

Wannan har yanzu hikima ce. Hikima yanzu ta ce tana kusa da Yahweh, yana nuna cewa ta kasance mataimakiyarsa a cikin halittar duniya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

farincikinsa

"Ni ne abin da ya faranta masa rai." Kalmar "ni'ima" kalma ce wacce ba za'a iya bayyana a matsayin fi'ili ba. AT: "ya yi murna saboda ni"