ha_tn/pro/08/28.md

452 B

Muhimmin Bayani:

Hikima ta cigaba da magana. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

sa'ad da ya sa wa teku iyaka

"lokacin da ya halicci gabar teku don tekuna." Iyakancin teku "ya raba tekuna daga busasshiyar kasa"

sa'ad da aka dasa iyakar harsashin busasshiyar ƙasa

Ana iya sanya wannan cikin tsari mai aiki. AT: "lokacin da Allah ya sanya iyaka ga kafuwar duniya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)