ha_tn/pro/08/26.md

399 B

An haife ... Ina nan

Wannan hikima ce game da kanta. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

sa'ad da ya zana alamar zobe a sararin zurfi

Wannan yana nufin sanya iyaka ga yadda wani a cikin jirgi a teku zai iya ganin kewaye kansa. AT: "lokacin da ya yi alama a saman teku yadda mutum a teku zai iya gani ta kowane bangare" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)