ha_tn/pro/08/19.md

484 B

'Ya'yana

abin da hikima ke haifarwa ko yake haifarwa

Ina tafiya a hanyar adalci

Ana magana akan rayuwa madaidaiciya kamar tafiya akan hanya madaidaiciya. AT: "Ina rayuwa dai-dai" ko "Na yi abin da ke dai-dai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

cikin tsakiyar tafarkun adalci

Wannan ya faɗi ƙarin abin da ake nufi da "tafarkin adalci." AT: "Ina yin abin da ya dace kawai" ko "Abin da kawai nake yi kawai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)