ha_tn/pro/08/17.md

352 B

A guna akwai wadata da daraja

"Ina da wadata da girma"

dawwamammar dukiya da adalci

Wannan ya bayyana abin da ake nufi da "wadata da girma." Ana iya bayyana wannan tare da bayanin haɗin "saboda haka." AT: "saboda haka, zan ba da wadataccen dukiya da adalci ga waɗanda suka same ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-connectingwords)