ha_tn/pro/08/10.md

436 B

Ka sami koyarwata maimakon azurfa

"Ya kamata ka yi ƙoƙari sosai ka fahimci umarnaina fiye da neman azurfa"

Domin hikima tafi duwatsu masu ƙawa, ba wata dukiya da ta kai ta daraja

Anan Hikima, wanda aka siffanta ta da mace, ba ya magana. Koyaya, yana yiwuwa a sanya Hikima mai magana a nan kuma. AT: "Gama Ni, Hikima, na fi lu'ulu'u; babu wata dukiya da ta yi daidai da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)