ha_tn/pro/08/08.md

516 B

maganganun bakina

“Bakin” yana wakiltar mutumin da yake magana. AT: "Abubuwan da nake koyarwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

maganganuna dai-dai ne ga wanda ya sami ilimi

Wannan yana iya nufin cewa waɗanda suka sami ilimi za su iya fahimtar cewa kalmomin mai magana a tsaye suke. Anan "kalmomi" suna wakiltar saƙo ko koyarwa. AT: "waɗanda suka san abin da ke daidai da abin da ba daidai ba sun ɗauki abin da na koyar dai-dai ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)