ha_tn/pro/08/06.md

618 B

lokacin da lebuna suka buɗe

A nan “leɓɓa” na wakiltar bakin mutum, da abin da yake magana da shi. AT: "lokacin da na buɗe bakina don yin magana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Gama bakina yana faɗin gaskiya

A nan “baki” yana wakiltar mutumin da yake magana. AT: "Na yi magana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

mugunta kuma abin ƙyama ce ga leɓunana

A nan “leɓɓa” na wakiltar mutumin da yake magana. AT: "mugunta abin ƙyama ne a gare ni" ko "faɗin mugayen abubuwa zai zama abin ƙyama a gare ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)