318 B
318 B
Muhimmin Bayani:
Hikima tana magana da mutane a cikin ayoyi 4-36.
muryata domin 'yan adam
Anan "murya" tana wakiltar kalmomin da ake faɗa. AT: "maganata tana ga ɗan mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
dole ku sami zuciya mai fahimta
"dole ne ku fara fahimtar abubuwa da hankalinku"