515 B
515 B
Muhimmin Bayani:
A cikin sura ta 8 an yi maganar hikima a matsayin matar da ke koya wa mutane yadda za su zama masu hikima. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
Ba hikima na ƙwala kira ba?
Ana amfani da wannan tambayar don tunatar da masu karatu wani abu da ya kamata su sani. AT: "Hikima tana kira" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Ba fahimta na ɗaga muryarta ba?
Anan "Fahimta" na nufin dai-dai da "Hikima." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)