ha_tn/pro/07/26.md

327 B

Ta sa mutane da yawa sun faɗi sokakku

Samun mashi ko kibiya yana wakiltar kashewa. AT: "Ta yi sanadiyyar mutuwar mutane da yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Gidanta yana kan tafarkun Lahira

Anan "hanyoyi" suna wakiltar nau'in ɗabi'a da wawaye ke shiga ciki. Lahira shi ne sunan duniyar matattu.