ha_tn/pro/07/16.md

274 B

baza shimfiɗu a kan gadona

"warwatse akan gadona"

mu sha ƙaunarmu mu ƙoshi har safiya

Anan ana maganar jin daɗin soyayyar soyayya kamar wani abu mai kyau ne a sha.AT: "bari muyi soyayya da junanmu yadda muke so" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)