ha_tn/pro/07/08.md

213 B

da saƙonta

Anan "ta" tana nufin duk wata baƙon mace, kamar yadda ake magana a cikin Misalai 7: 4. Tana tsaye a wani kusurwa, tana jiran wani mutumin da ya dace ya wuce. AT: "kusurwar da baƙon mace ke tsaye"