395 B
395 B
Ka ce da hikima, ''Ke 'yar'uwata ce,"
Anan ana magana da hikima kamar mutum ne. AT: "Darajar hikima kamar yadda za ku ƙaunaci 'yar'uwar ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
ka kira fahimi danginka
Anan ana maganar ingancin fahimta kamar dangi ne. AT: "ku bi da hankali kamar yadda za ku yi wa danginku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)