ha_tn/pro/04/24.md

816 B

Ka kawar da alfasha nesa daga gare ka ka kuma kawar da ruɓaɓɓar magana nesa daga gare ka

Marubucin yayi maganar karya ko yaudara kamar wacce take karkace kuma mutum baya amfani da irin wannan lafazin kamar yana cire shi nesa da kansa. AT: "Kada ku yi ƙarya kuma kada ku yi magana da yaudara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Bari idanunka su dubi gaba sosai ka kuma kafa ƙurawarka miƙe a gaban ka

Anan kalmar "idanu" tana wakiltar mutumin da yake kallo. Marubucin yayi magana akan mutum mai jajircewa wajan yin abu dai-dai kamar dai wannan mutumin yana ci gaba da sa ido ba tare da ya juya kansa ya kalli wata hanya ba. AT: "Kullum ka kalli gabanka kai tsaye ka gyara idanunka gabanka" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])