ha_tn/pro/04/22.md

846 B

Gama maganata rai ne

Marubucin yayi maganar kalmominsa suna kiyaye rayuwar mutum kamar suna rayuwar mutumin. AT: "kalmomina suna ba da rai" ko "abubuwan da na faɗi suna ba da rai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ka kiyaye lafiyar zuciyarka

Anan kalmar "zuciya" tana wakiltar tunanin mutum da tunanin sa. AT: "Ka kiyaye zuciyarka kuma ka kiyaye tunaninka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

daga cikinta maɓuɓɓugar rai ke zubowa

Kalmar "ta" tana nufin zuciya, wanda ke wakiltar ma'anar hankali da tunani. Marubucin yayi maganar rayuwar mutum kamar wani marmaro ne mai gudana daga zuciya. AT: "daga tunaninku ne duk abin da kuka faɗa kuma kuka aikata" ko "tunaninku yake ƙayyade yanayin rayuwar ku" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])