ha_tn/pro/04/20.md

667 B

ka bada kunnuwanka ga faɗata

Anan kalmar "kunne" tana wakiltar mutumin da yake sauraro. Marubucin yayi maganar saurarawa da kyau ga wani kamar yana jingina ne don kunne ya kusanci wanda yake magana. Ana iya fassara kalmar "maganganun" azaman aiki. AT: "saurara da kyau ga abubuwan da nake fada" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Kada ka bari su guje wa idanunka

Marubucin yayi maganar koyaushe tunanin wani abu kamar yana ajiye shi inda mutum zai iya ganin sa. AT: "Kada ku daina tunanin su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)