ha_tn/pro/04/16.md

869 B

ba sa iya barci sai sun aikata mugunta

Wataƙila suna iya yin barci a zahiri, amma marubucin ya yi amfani da ƙari magana don bayyana yadda suke son aikata mugunta. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

sukan ci abincin mugunta su sha ruwan inabin ta'addanci

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) wannan magana ne wanda marubuci yake magana game da waɗannan mutane koyaushe suna aikata mugunta da tashin hankali kamar suna ci suna sha kamar wanda zai sha gurasar da ruwan inabin. AT: "mugunta kamar gurasar da suke ci ne kuma tashin hankali kamar ruwan inabin da suke sha" ko 2) waɗannan mutanen suna samun abincinsu da abin shan su ta hanyar aikata mugunta da tashin hankali. AT: "suna cin gurasar da suke samu ta hanyar aikata mugunta kuma suna shan ruwan inabin da suka samu ta hanyar tashin hankali" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)