ha_tn/pro/04/10.md

943 B

sami shekaru da yawa a cikin rayuwarka

"zaka rayu tsawon shekaru"

Ina nuna maka hanyoyin hikima; ina bishe ka a miƙaƙƙun tafarku

Marubucin yayi maganar koyawa ɗansa rayuwa mai hikima kamar yana jagorantar ɗansa akan hanyoyin da mutum zai sami hikima. AT: "Ina koya muku yadda ake rayuwa cikin hikima; Ina bayanin yadda ya dace a rayu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Sa'ad da kake tafiya, ba wanda zai tsaya a hanyarka in kana gudu, ba zaka yi tuntuɓe ba

Wadannan layi guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya. Marubucin yayi magana akan yanke shawara da ayyukan da mutum yakeyi kamar dai mutumin yana tafiya ne ko kuma yana tafiya akan hanya kuma mutumin yana cin nasara kamar dai hanyar bata da matsaloli da zasu iya sa mutumin yayi tuntuɓe. AT: "Lokacin da kuka shirya wani abu, zaku sami nasarar aikata shi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])