ha_tn/pro/04/07.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Uba ya gama koyawa yaransa abinda mahaifinsa ya koya masa.

sayar da duk mallaƙarka don ka sami fahimta

"darajar fahimta fiye da duk abinda ka mallaka"

Ka ƙaunaci hikima za ta girmamaka

Marubucin yayi magana game da hikima kamar mace ce kuma ta hikima tana ba mutum girma girma kamar hikima ce ta ɗaga wannan mutumin zuwa wani babban matsayi. AT: "Idan kuna girmama hikima, za ta ba ku girma mai girma" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Zata ɗaura maka rawanin girmamawa a kanka

Marubucin yayi magana game da girmamawar da mutum zai samu daga samun hikima kamar dai hikima ta sanya fure a kan mutumin. AT: "Hikima za ta zama kamar hure a kanka wanda ke nuna girman darajarka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zata ba ka kambi mai kyau

Marubucin yayi maganar girmamawar da mutum zai samu daga samun hikima kamar hikima ta sanya rawanin kan mutumin. AT: "hikima za ta zama kamar kyakkyawar kambi a kanka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)