ha_tn/pro/04/05.md

587 B

Muhimmin Bayani:

Uba yana ci gaba da koya wa yaransa abin da mahaifinsa ya koya masa.

Ka sami hikima

"Yi aiki tuƙuru don neman wa kanka hikima" ko "Samu hikima"

maganganun bakina

Anan kalmar "baki" tana wakiltar mutumin da yayi magana. AT: "abin da nake fada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

kada ka ƙyale hikima zata tsare ka; ka ƙaunaceta zata kiyaye lafiyarka

Marubucin yayi maganar hikima kamar mace ce ke kare mutumin da ke aminta da ita. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])