ha_tn/pro/04/03.md

825 B

nake ɗan yaron mahaifina

Wannan yana nufin lokacin da marubucin ya kasance yaro har yanzu yana rayuwa ƙarƙashin kulawar mahaifinsa. AT: "Lokacin da nake saurayi koya daga mahaifina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ina cikin ƙuruciya kuma ni kaɗai ne a gun mahaifiyata

Anan kalmar "taushi" tana nufin ƙaramin yaro wanda har yanzu yaron ba shi da ƙarfi. Yana ƙirƙirar magana tare da kalmar "kawai." AT: "ɗa mai taushi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hendiadys)

Bari zuciyarka ta riƙe maganganuna da kirki

Anan kalmar “zuciya” tana wakiltar tunanin mutum. Marubucin yayi maganar tuno kalmomi kamar zuciya tana makale dasu sosai. AT: "Kullum ku tuna da abin da nake koya muku" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])