ha_tn/pro/04/01.md

261 B

Muhimmin Bayani:

Marubucin yayi magana kamar uba yana koyarda yaransa.

maida hankali

"a saurara lafiya"

ku san ko mene ne fahimta

"zaku san yadda zaku fahimta" ko "zaku sami fahimta"

Ina baku koyarwa mai kyau

"Abin da nake koya muku mai kyau ne"