gama gidanta na bishewa zuwa mutuwa
Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "zuwa gidanta yana kaiwa ga mutuwa" ko 2) "hanyar gidanta
hanyar mutuwa ce."
ba zasu sami tafarkun rai ba
Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "ba za su koma ƙasar masu rai ba" ko 2) "ba za su sake
rayuwa cikin farin ciki ba."