ha_tn/pro/02/14.md

821 B

Suna farinciki

"Su" yana nufin mutane iri ɗaya kamar yadda a cikin Misalai 2:1.

suna jin daɗi cikin aikata mugunta iri-iri

Wannan yana nufin abu ɗaya daidai da ɓangaren farko na jumlar. AT: "jin daɗin aikata abin da suka san mugunta ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Suna bin karkatattun tafarku

Mutanen da suke yi wa wasu ƙarya ana maganarsu kamar suna tafiya a kan karkatattun hanyoyi. AT: "Suna yaudarar wasu mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

suna amfani da ruɗu sun ɓoye manufarsu

Ana yin magana da mutane don kada wasu su gano abin da suka aikata ana maganarsu kamar sun rufe hanyoyin akan hanyar saboda babu wanda zai iya bin su. AT: "suna yin karya don kada wani ya san abin da suka aikata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)