ha_tn/pro/02/09.md

752 B

da kowanne tafarki mai kyau

Halin da ke da hikima da kuma faranta wa Yahweh rai ana maganarsa kamar hanya ce mai kyau. AT: "hanyoyin rayuwa wadanda suke yardar da Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gama hikima zata shiga cikin zuciyarka

Anan “zuciya” tana wakiltar yanayin mutum. Ana magana da mutumin da ya zama mai hikima kamar hikima za ta shiga zuciyar mutum. AT: "zaku sami hikima da yawa" ko "za ku koyi yadda ake samun hikima da gaske" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

ilimi kuma zai ji wa ranka daɗi

Anan “kurwa” tana wakiltar mutum duka. AT: "yana faranta maka" ko "yana maka daɗi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)