ha_tn/pro/02/01.md

882 B

Muhimmin Bayani:

Uba yana koya wa ɗansa amfani da waƙa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

idan ka karɓi zantattukana

"idan kun saurari abinda nake koya muku"

ka ajiye dokokina tare da kai kamar abu mai tamani

Amincewa da abin da aka umurta ana maganarsa kamar dokokin sun kasance taska ce kuma mutum ya kasance amintaccen wuri don adana taskar. AT: "ku yi la'akari da dokokina da ƙima kamar taska" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ka bada zuciyarka ga fahimta

Anan “zuciya” tana wakiltar tunanin mutum. Kalmomin "karkatar da zuciyar ka" karin magana ne da ke nufin aikata ko cika ba da hankalin mutum ga aiki. AT: "yi ƙoƙari ka fahimci abin da yake mai hikima" ko "ka sadaukar da kanka sosai don fahimtar koyarwa mai hikima" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])