ha_tn/php/03/20.md

783 B

Muhimmin Bayani:

Bulus, ta wurin yin amfani da "na mu" da kuma "mu" a nan, ya shafe shi da masu bi da ke Filibi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

mu 'yangarincin mu a sama yake

Ma'anoni masu yiwuwa suna kamar haka 1) "mu 'yan same ne" (UDB) ko kuma 2) "garinmu sama ne" ko kuma 3) "gidanmu na gaskiya a sama yake"

za ya sake jikinmu na ƙasƙanci

za ya canja jikunan mu zuwa masu daraja

zuwa jikuna da aka siffanta kamar jikin darajarsa

"cikin jikuna kamar jikin darajarsa"

jiki, siffantacce ta karfin ikonsa inda ya sarayar da dukan abubuwa a gare shi

za a iya sa wannan a kalmar aiki. AT: "Jiki. Shi za ya canja jikunan mu da wannan ikon da yake amfani da shi ya kula da dukan abubuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)