ha_tn/php/03/15.md

552 B

Dukan mu waɗanda muke girma, sai mu yi tunani ta wannan hanyar

Bulus yana so 'yan'uwansa masubi su kasance da marmari ɗaya da ya ambata a 3:8. AT: "Na ƙarfafa dukan mu masubi da ke da ƙarfi a cikin bangaskiya mu yi tunani ɗaya"

Allah zai bayyana maku wannan kuma

"Allah kuma zai sa shi ya zama muku sarai" ko kuma "Allah zai tabbata kun san shi"

in da muka rigaya muka kai, bari mu rike shi haka.

"barin dukan mu mu cigaba da biyayya da wannan gaskiya ɗaya da mun riga mun karɓa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)