ha_tn/php/03/08.md

2.3 KiB

Lallai

"haƙiƙa" ko kuma "da gaske"

yanzu ina lisafta

Kalmar "yanzu" yana nanata yadda Bulus ya canja ne tun da ya bar zama bafarisi zuwa zama maibi cikin Almasihu. AT: "yanzu da na gaskata da Almasihu, ina lisafta" Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ina lisafta dukan waɗannan abubuwa asara ne

Bulus yana cigaba da moron hoton kasuwanci daga 3:6, da cewa banza ne a gaskata da kowane abu daban da Almasihu. "na ɗauki kowane abu banza" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Saboda shine na yi asarar dukan abubuwa. Na maishe su marasa amfani domin in ribato Almasihu

"saboda sannin Almasihu Yesu Ubangijina ya fi daraja sosai"

Na maishe dukan abubuwa

"Saboda shi na yarda na jefar da dukan abubuwa"

jefar

Yi amfani da kalmar da aka saba sa wa abubuwan da ba a so kuma ana jefar da su nesa daga inda mutum yake.

na maishe su banza

Bulus yana maganr abubuwan da mutum zai iya gaskata da su kamar sharar zubar wa a waje ne. Yana nanata ainihin rashin darajarsu. AT: "Ina daukar su kamar tarkace ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

domin in ribato Almasihu,

"domin in samu Almasihu kadai"

a iske ni cikinsa

maganar "a iske" salon magana ne da ke nanata "ya zama." AT: "a haƙiƙance tare da Almasihu da gaske" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ba ni da wani adalcin kaina ta wurin shari'a.

"ba ina ƙoƙari in gamshi Allah da kaina ta wurin biyayya da doka ba ne.

da ikon tashinsa

"ikon sa da yabamu rai"

da tarayya cikin shan wuyarsa

"shan wuya kamar yadda ya sha, sai ka ce muna shan wuyar abu ɗaya a wuri ɗaya a lokaci ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

In kuma zama kamarsa wajen mutuwarsa

Ma'anoni masu yiwuwa suna kamar haka 1) Bulus yana so Almasihu ya canja shi domin ya mutu kamar yadda Almasihu ya mutu. Ko kuma 2) yana so marmarin sa na zunubi ya zama matacce kamar yanda Yesu yake a mace kafin a tashe shi daga matattu. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

domin ta ko ƙaƙa in kai ga tashi daga cikin matattu.

Kalmar "ko ta ƙaƙa" yana nufin cewa Bulus bai san menene zai faru da shi a wannan rayuwa ba, amma ko da menen ya faru, zai kai ga rai na har abada. "saboda ko da menen ya rafu, zan sake rayuwa bayan mutuwa."