ha_tn/php/03/06.md

831 B

na tsananta wa ikilisiya da himma

Bulus a nan yana cewa ya azabta mutane saboda bin Yesu. "na kudura ainun in ji wa masubi Kirista."

a wajen aikin adalci kuwa bisa ga tafarkin shari'a, marar abin zargi nake"

"na yi biyayya da doka gaba ɗaya"

Amma duk waɗannan abubuwan da suka zama riba a gare ni

Bulus yana komowa ne zuwa ga yabon da ya samu na zama bafarisiye na kwarai. Yana maganar wannan yabo kamar abin da ya wuce ne a matsayin ribar ɗan kasuwa. AT: "cikin duk abin da sauran Yahudawa suka yaba mini" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

na dauke su asara ne

Bulus yana maganar wancan yabon kamar yana duban sa a matsayin asara ce na kasuwa maimakon riba. Abin da Bulus yake faɗi shi ne, dukan ayukansan na adalci banza ne a gaban Almasihu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)