ha_tn/php/02/28.md

702 B

zan kasance da 'yanci daga juyayi

"zan rage juyayi" ko kuma "ba zan damu da yawa kamar yadda da nake yi ba"

Ku karɓi Abafaroditus

"ku karɓe shi da farin ciki"

da dukan murna cikin Ubangiji

a matsayin da'uwa mai bi a cikin Ubangiji da dukan farin ciki." ko kuma "da matuƙar farin ciki da muke da shi domin Almasihu Yesu yana ƙaunar mu. (UDB)

ya kusan mutuwa

Bulus yana maganar mutuwa a nan kamar wani wuri ne da wani zai iya zuwa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

cika hidimar da ya kamata ku yi mani

Bulus yana maganar bukatunsa sa kamar wasu gora ne da Abafaroditus ya cika su da abubuwa masu kyau wa Bulus." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)