ha_tn/php/02/25.md

925 B

Abafaroditus

Wannan sunan wani mutum ne da ikilisiyar Filibi suka aika ya yi wa Bulus hidima a kurkuku (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

abokin aiki, da abokin yaƙi,

Bulus yana maganar Abafaroditus kamar shi soja ne. Yana nufin cewa Abafaroditus ya horu kuma yana da ƙwazo ga bautar Allah, duk da tsananin wahala da dole ne ya sha. AT: "dan'uwa mai bida yayi aiki da gwagwarmaya tare da mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

da kuma bawa domin bukatu na

"da kuma wanda ya kawo saƙonninku wurina ya kuma taimake ni a lokacin da nake da bukata."

ya damu kwarai, da shike yana marmarin ku duka

"ya damu kwarai kuma yana so ya kasance tare da ku duka"

baƙin ciki kan baƙin ciki.

Za a iya ƙara bayyana dalilin baƙin cikin. AT: baƙin cikin rabuwa da shi ya ƙara mani baƙin cikin da nake da shi na zama a kurkuku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)