ha_tn/php/02/22.md

666 B

kamar yadda ɗa ke hidimar mahaifinsa, haka yayi bauta da ni.

Bulus yana magana game da Timoti, wanda ya bauta wa Almasihu tare da Bulus, kamar shi ɗa ne da ke bauta wa mahaifinsa. Bulus yana nanata dangantakar mahaifi da ɗa na kusa da yake da shi da Timoti a cikin bautar Almasihu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

a cikin bishara

"bisharan" a nan yana nufin aikin gaya wa mutane game da Yesu. AT: "a cikin faɗawa mutane game da bisharar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ina da gabagaɗi cikin Ubangiji cewa ni da kaina zan zo ba da daɗewa ba.

"ina da tabbaci, idan Allah ya nufa, ni ma zan zo ba da daɗewa ba."