ha_tn/php/02/19.md

521 B

Amma ina da bege a cikin Ubangiji Almasihu

"Amma, idan Ubangiji Almasihu ya yarda, ina bege"

Gama bani da wani wanda halinmu yayi daidai da nasa,

"Babu wani a nan da ke ƙaunarku kamar yadda shi yake"

Domin dukansu

kalmar "su" a nan yana nufin mutane da Bulus bai ji zai iya amince wa ya aika su zuwa Filibi ba. Bulus yana kuma nuna fushin sa da waɗannan mutane, waɗanda yakamata su iya zuwa, amma Bulus bai amince da su cewa za su iya cika manufansu ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)