ha_tn/php/02/17.md

849 B

Ko da ana tsiyaye ni kamar sadaka a kan hadaya da kuma hidimar bangaskiyarku, na yi farin ciki, kuma na yi farin ciki tare da ku duka.

Bulus yana manganar mutuwarsa kamar shi wani hadayar dabba ne wadda aka zuba masa ruwan inabi ko kuma man zaitun. Abinda Bulus yake nufin shi ne zai mutu da farin ciki saboda mutanen Filibi idan hakan zai sa su su ƙara gamsar da Allah. Kuma, ana iya bayana wannan a cikin sifar aiki. AT: "Amma, ko da 'yan Roma sun yanke shawara domin su kashe ni, zan yi murna ƙwarai idan mutuwa ta zai sa bangaskiyar ku da biyayyar ku ta ƙara gamsar Allah" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

kuma sai ku yi farin ciki, ku yi farin ciki tare da ni.

Wannan maganan tare suna nuna matuƙar farin ciki. "Ina so kuma ku yi matuƙar farin cikin tare da ni"