ha_tn/php/02/12.md

737 B

Mahaɗin Zance:

Bulus ya ƙarfafa masu bi na Filibi ya kuma nuna musu yanda za su yi rayuwa irin a Kirista a gaban mutane; ya kuma tuna musu gurbi da ya bar musu.

Ƙaunatattuna

"masoya 'yan'uwanna masu bi"

a gabana

"lokacin da ina can tare da ku"

in bana nan

"lokacin da bana can tare da ku"

ku yi aikin cetonku

"cikagaba da yi wa Allah biyayya"

da tsõro da fargaba

Waɗannan kalmomin "tsõro" da "fargaba" suna da ma'ana ɗaya ne. Bulus ya yi amfani da su ne ya nanata girmama Allah. AT: "tsõro tare da fargaba" ko kuma "tare da matuƙa girma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

ku yi nufi duka da aikata

"Allah yana ayyukan sa domin ku yi marmarin yi masa biyayya ku kuma yi masa biyayya"