1.2 KiB
suna wanda yafi kowanne suna
"suna" anan kalma ce ke nufin matsayi ko kuma daraja. AT: "matsayi da yafi duk wani mastayi" ko kuma "daraja da yafi duk wani daraja" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
yafi kowanne suna
Sunan mafi muhimmanci ne, wadda ya kai a yaba masa fiye da duk wani suna (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
a cikin sunan Yesu
Ma'anoni masu yiwuwa suna kamar haka 1) "a lokacin da kowa da kowa ya ji sunan Yesu" (UDB) ko kuma 2) "a cikin darajar Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
kowace gwiwa zata durƙusa
"gwiwa" a nan yana nufin mutum gabaɗaya, kuma durƙusa gwiwa zuwa ƙasa na nufin yin sujada. AT: kowane mutum zai yi wa Allah sujada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
ƙarƙashin duniya
Ma'anoni masu yiwuwa suna kamar haka 1) "wurin da mutane ke zuwa a lokacin da sun mutu" ko kuma 2) wurin da aljanu suke zama.
kowanne harshe
"harshe" a nan yana nufin mutum gabaɗaya. AT: "kowane mutum" ko kuma "kowane mai rai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
zuwa ɗaukakar Allah Uba
kalmar nan "zuwa" yana nuna sakamakon: "sakamakon shi ne za su ɗaukaka Allah Uba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)