ha_tn/php/02/03.md

252 B

Kada ku yi komai cikin sonkai ko girman kai

"kada ku yi wa kanku hidima ko kuma ku aza kanku fiye da waɗansu"

Kada kowa ya dubi bukatun sa, amma yana lura da bukatun waɗansu

"kada ku lura da bukatun ku kaɗai, amma har ma da bukatun waɗansu"