ha_tn/php/01/28.md

616 B

Kuma kada ku bar kome ya tsoratar da ku

Wannan umurni ne zuwa ga masubi na Filibi. Idan harshen ku yana da wata hanya da ake ba da umurni ga mutane da yawa, a yi amfani da shi a nan (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Alama ce a gare su ta hallakar su. Amma ku kuwa alama ce ta ceton ku, wannan kuwa daga Allah ne.

"ƙarfin halin ku zai nuna musu cewa Allah zai hallakas da su. Zai kuma nuna muku cewa Allah zai cece ku."

Gama kuna da shan wuya irin tawa wanda kuka gani, wanda kun kuma ji nake sha har yanzu

"Shi ya sa kuke shan wuya kamar yadda kuka ga na sha, kun kuma ji nake sha har yanzu"