ha_tn/php/01/22.md

1.3 KiB

Amma idan ya zamanto zan rayu a cikin jiki

Kalman nan "jiki" a nan magana ce da ke nufin kasancewa da rai. AT: "Amma idan zan zama mai rai a cikin jikina: ko kuma "Amma idan na cigaba da rayuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

yana nufin yin aiki mai ni'ima kenan

Kalmar nan "ni'ima" a nan yana nufin sakamakon aikin Bulus mai kyau. AT: "wato zan iya in yi aiki kuma aiki na zai ba da kyakyawar sakamako" ko kuma "sa'an nan zan ƙara samun zarafi in ƙarfafa mutane su gaskata da Almasihu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Amma dukansu biyu suna jan hankali na

Bulus yana magana ne game da yadda yana masa wuya ya zaɓa tsakanin rai da mutuwa kamar abubuwa ne masu nauyi, irin su duwatsu ko kuma gungume, suna tura shi daga gefe biyu a lokaci guda. Wataƙila harshen ku zai fi dacewa da yin amfani da abubuwa da ke ja ko dai turi. "Ina cikin tashin hankali. Ban san ko in zaɓi rai ko mutuwa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ina da burin in bar nan in kasance tare da Almasihu

Bulus ya yi amfani da wannan maganar a nan domin ya nuna cewa ba ya tsoron mutuwa. AT: "Zan so in mutu domin zan je in kasance tare da Almasihu" (See: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)