ha_tn/php/01/07.md

576 B

Daidai ne mani

"yadace mani" ko kuma "ya mun kyau"

kuna zuciya ta

"ina kaunar ku sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom).

sun kasance abokan tarayya ta cikin alheri

"kasance maciyan alheri da ni" ko kuma" kasance masu tarayya da ni cikin alheri"

Allah mashaidi na ne

"Allah ya sani" ko kuma "Allah ya fahimta"

cikin zurfin ƙaunar Almasihu Yesu.

Ana iya fassara kalman "tausayi" da wannan kalman aiki "kauna." AT: "kuma ina ƙaunar ku kamar yadda Almasihu yake matukar ƙaunar mu duka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)