311 B
311 B
Ina godiya domin tarayyar ku a cikin bishara
Bulus yana bayyana godiyar sa ga Allah domin 'yan Filibi ma suna wa'azin bishara. AT: "Ina godiya ga Allah domin kuna shelar bishara" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy).
ina da gabagadi
"na amince"
shi wanda ya fara
"Allah, wanda ya fara"