ha_tn/phm/01/23.md

760 B

Efafaras

Wannan mai bi ne da ke kurkuku tare da Bulus

abokina cikin Almasihu Yesu a kurkuku

"wanda yana kurkuku tare da ni saboda bautar Almasihu Yesu"

haka ma Markus da Aristarkus, da Dimas, da Luka abokan aikina

"Markus da Aristarkus, da Dimas, da Luka abokan aikina, suna gaisheku"

Markus ... Aristarkus ... Dimas ... Luka

Waɗannan sunayen maza ne (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

abokan aikina

"mazajen da suke aiki tare da ni" ko "dukan waɗanda suna aiki tare da ni."

Bari Alherin Ubangiji Yesu Almasihu yă kasance da ruhunku

Kalmar nan "ku" na nufin Filimon da dukan waɗanda suna tattaruwa a gidansa. Kalmar nan "ruhunku" yana nufin mutane da kansu. AT: "Bari Ubangijin mu Yesu Almasihu shi yi maku alheri"