818 B
818 B
Muhimmin Bayani
Yahweh ya cigaba da bai wa Obadiya tsako a kan Idom
dan'uwarka Yakubu
AT: "danginka waɗanda sune zuriyar Yakubu." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Za'a rufe ka da kunya
"za ka cika da kunya kwarai"
Za'a kau da kai har abada
AT: "ba zaka rayu ba daɗai." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
A tsaya zangam
"mutum ya tsaya ba tare da ya iya yin taimako ba"
Baƙi
mutane daga wasu kasashe
arzikinsa
Kalmar "sa" na nufin "yakubu," wannan shine wata sunan da a ke kiran jama'ar Isarila
suka yi canki canki da Yerusalem
wannan magana na nufin "sun yi canki canki don su san wanene kayayyaki masu kyau da suka ɗeɓo daga Yerusalem zasu zama na sa."
da kuna kamar ɗaya daga cikinsu
"yananan kamar dama kuna ɗaya daga cikin bakinna."