ha_tn/oba/01/07.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani

Yahweh ya cigaba da bayar da tsakonsa wa Obadiya game da Idom.

Abokan tarayyar ku

Kalman nan "ku" na nufin kasar Idom kenan

zan raka ku ta hanyar ku zuwa kan iyaka

"zan kore ku daga kasar su." Jama'a kasar Idom zasu yi kokarin neman mafaka a kasashen da suke dangantaka da su, amma waɗannan kasar ba zasu yadda jama'ar Idom su zauna a kasarsu ba.

Babu fahimi a cikin sa

"Idom ba zata fahimta ba."

Yahweh yace, "ashe ba zan hallaka ... dutsen Isuwa a ranar nan ba?"

Yahweh yace, "A ranar nan, lallai zan hallaka ... dutsen Isuwa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Mayakan ki mazu karfi za su damu

Gwarzayen ki zasu ji tsoro

Teman

Sunar wata gari ne a cikin kasar Idom. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

domin a kau da kowane mutum daga dutsen Isuwa ta wurin kisan gilla.

AT: "domin kaɗa a sami mutum ko ɗaya dutsen Isuwa, don magata sun kashe su duka. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Dutsen Isuwa

Yawancin kasar Isuwa cike da duwatsu ne, wannan shine yadda ake kiran kasar Isuwa.